Rediyon Hausawa

Rediyon Hausawa

By Abdulkarim Nasir

  • Categoria: News
  • Data Rilascio: 2019-06-24
  • Versione Attuale: 1.2
  • Adult Rating: 4+
  • Dimensione File: 16.97 MB
  • Sviluppatore: Abdulkarim Nasir
  • Compatibilità: Richiede iOS 10.0 o successivo.

Descrizione

Rediyon Hausawa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku, akwatunan gidajen rediyon gida da wajen Najeriya. Aciki zaku samu wadannan tasoshin: Gidan rediyon bibisi landan WATO BiBiSi Hausa landan take kira Gidan rediyon doci wele wato DW dake birnin Jamus VOA Amurka wato Sashen Hausa Muryar Amurka Rediyon Faransa Intarnashinal ZongoLink Radio Dala FM Kano Freedom Rediyo Kano Freedom Rediyo Kaduna Freedom Rediyo Dutse Alheri Rediyo Zariya Nagarta Rediyo Kaduna Radio Najeriya Kaduna Radio Najeriya Supreme Kaduna Pyramid Kano Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko da sako dauke da sunan tashar domin sakata cikin wannan manhajja. Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data. A tabbatar cewa akwai data me kyau. Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar. Idan an sabunta manhajar amma dai duk da haka rediyo bata aiki toh aiko saqon email zuwa ga Kareemtkb@gmail.com Asha saurare lafiya. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa. Asha labaran Dunia lafiya.

Screenshots

keyboard_arrow_up